HAUSA WHATSAPP MARKETING

4,000.00

Description

Barka da zuwa wannan COURSE NA HAUSA WHATSAPP MARKETING

Ke/kai YAR KASUWA CE MAI FAMA DA RASHIN SIYARWA!?

KINA BUSSINESS ONLINE BAKI SAN YADDA AKE SARRAFAWA WHATSAPP BA!?

KINA KOYAN ABUBUWA ONLINE AMMA BAKI SAN YADDA KEMA ZAKI SAMU MUTANE KI KOYA MUSU BA!?

SHIN STUDENT CE KE/KAI KO MATAR AURE KO MATASHIYA/MATASHI DA KE NEMAN ABUNYI DA WAYA Online?

TOH, KWANTAR DA HANKALINKU KOMAI YAZO KARSHE IN SHA ALLAH

Mutane dayawa Yan kasuwa, Kawaye da students Dina na yawan kawo mun korafi na rashin sanin yadda zasuyi ciniki a Online space,ko koyan wani sana’a ,ko koyarwa shiyasa nayi tunanin yi mana course dinnan Dan wayar mana da kai akan komai da Yakamata kusani, Ko da Baki komai a online dinnan sai Matsa Waya da Kallon status, HAUSA WHATSAPP MARKETING shine Jagoranki.

Kadan daga abunda Yakama kusani game Dani…👇

Sunana *ASIYA SHUAIB YUSUF* wacce akafi Sani da DIGIGIRLS AND MEDIA

Shekaru 5 kenan danake Harkar DIGITAL MARKETING

NI Hausa Online Coach ce || Affiliate Marketer || Whatsapp Marketing Expert || Graphics Designer || Video Editor ||

Mun kware sosai wajan wayarwa mutanenmu bare Yan Arewa Kai na daga abunda zasuyi da wayoyoyinsu da Kuma rage Zaman Banza ko da kawai chatting kakeyi da, yanxu akwai abubuwa dayawa dazakuyi da wayanku Kuna daga zaune kusamu kudi ko yar Urgent 2k dinnan ce

Ina kishin son ganin suma Yan uwanmu na arewa su amfana,kuma Alhamdulillah Dan mun koyar da mutane sama da 7000 wanda nasamu Sama da 90% positive results daga gunsu,kuma Alhamdulillah suna dawowa yin godiya da kuma tuntubarmu Koda mun samo wasu sabbin abubuwan Wanda kulum cikin bincike da karutu muke.

Ku ma Insha Allah abin da nakeson ku samu kenan.

Kuyi Tunanin Values Dazaku Samu A Course Dinnan na HAUSA WHATSAPP MARKETING don taimaka muku da Sau kake muku aiki da nuna muku yadda zaku zakuyi amfana da course dinnan.

 

Abubuwan da zaku koya cikin👇

 

✅ MENENE MARKETING

✅ Marketing Da Influencers Guda 3

✅ Amfanin Whatsapp Groups 3

✅ Creating Customized Whatsapp links

✅ Amfani da Whatsapp Automations

✅ Sannin Gaba Daya Features da icons na Whatsapp

✅ Samun Whatsapp Customers

✅ Yadda zakuna posting

✅ Yadda zakuyi Unbanning Whatsapp dinku Dana wasu(Abiya ki/ka)

 

Bamu tsaya iya Nan ba akwai kyauta Wato(Bonuses)👇

 

🔥Samun damar MENTORSHIP GROUP Dina inda zaku turo tambayoyin/practice din aikinku Dan gyara.

🔥Yadda Ake Kirkirar Video Invitation na gayyatar biki ko suna na duk wani events Mai daukan hankali( Abiya ki)

🔥Koyan Graphics Design

🔥 Samun Pro Apps na Whatsapp Business Tools

 

🔥 koyan AFFILIATE MARKETING tayadda zaku samu 150-200k per week/Month

 

SOME REVIEWS👇

 

 

 

SALES NA STUDENT DA SUKA SIYI COURSE KUMA SU KAYI AMFANI DASHI SUN FARA MAIDA KUDINSU👇

Kuturon Message tanan inkun kasance Daya daga cikin Action takers 🔥 Dan samun Mentorship Access 👇

Get it here today >>>>

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “HAUSA WHATSAPP MARKETING”

Your email address will not be published. Required fields are marked *